13 Faburairu 2026 - 19:50
Source: ABNA24
Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Bagdad Iraq

Rahoton Cikin Hotuna | Yadda Aka Gudanar Da Taron Nasarar Juyin Juya Halin Musulunci A Ofishin Jakadancin Iran Da Ke Bagdad Iraq 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya ruwaito cewa: Miliyoyin Al’ummar Iran a sassa daban-daban na biranen Iran suka gudanar da tattakin murna da cika shekaru 47 da juyin juya halin Musulunci na wanda ake gudanarwa a duk ranar 22 ga watan Bahman. Wanda ofishin Jakadancin Iran da ke Bagdad ya gudanar.

Rahoto: Shafiu Kabiru

Your Comment

You are replying to: .
captcha